

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa akwai bukatar Najeriya ta canja salon yadda take fuskantar yaki da cin hanci da rashawa a kasar....
A cikin wannan makon ne ‘yan takarar neman zama babban daraktan kungiyar cinikin ta duniya, WTO su takwas daga nahiyoyin hudu na duniya za su bayyana...
Kungiyar kasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ta nada tsohon shugaban kasar nan Goodluck Ebele Jonathan a matsayin Jakada na musamman wanda zai sasanta rikici a kasar...
Kungiyar da ke fafutukar kwato hakkin dan Adam ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi duba kan sha’anin bude makarantu a kasar nan wanda annobar corona...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce, a karon farko kasar nan ta yi rashin matukiyar jirgin sama a karon farko mai suna Tolulope Arotile sakamakon ...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta dawo ‘yan-kasar nan mazauna hadaddiyar daular Larabawa su dari biyar da Casa’in ajiya Talata. Ministan zirga-zirgar kasashen waje Geoffrey Onyema ne...
Masu kanana da matsakaitan sana’oi a Kano na ci gaba da kokawa sakamakon koma baya da suka ce sun samu sanadiyyar cutar corona. A kwanakin baya...
Wani sakamakon bincike da jami’ar Washington da ke kasar Amurka ta fitar ya nuna cewa nan da shekaru tamanin masu zuwa adadin al’ummar Najeriya zasu zarce...
Babban bankin kasa (CBN), ya fitar da sabon ka’ida ga masu gudanar da harkar banki da babu kudin ruwa a ciki. Bankin na CBN ya bayyana...
Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa (NCC), ta ce, cikin watanni goma sha biyar da suka gabata ta karbi korafi kan rashin ingancin manhajar da...