

Gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci zaman majalisar zartawa na jiha a gidan saukar baki na Kano a babban birnin tarayya dake Abuja....
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare a kokarin da take yi na yaki da cutar zazzabin cizon sauro. Kwamishinan...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Riyad Mahrez da Aymeric Laporte sun kamu da cutar Corona. Kungiyar ce ta tabbatar da haka a wata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Ingila, Gareth Southgate, ya ce, an kori ‘yan wasa Phil Foden da Mason Greenwood daga masaukin ‘yan wasa,...
Dan wasan kwallon Tennis, Novak Djokovic ya bada hakuri kan jifar alkaliyar wasa mai kula da kan layi da ya yi da kwallo a gasar US...
Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma...


Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Gwani wajen koya rawa kuma mai bada umarni Prabhudeva ya ce, har idan akwai wanda zai dawo da Jindadin ‘yan kallo a gidajen kallo a kasar...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth, Callum Wilson, ya rattaba hannu a sabon kwantiragin shekara 4 da kungiyar Newcastle United kan kudi Yuro miliyan...