Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

‘Yan wasa biyu a Manchester City sun kamu da COVID-19

Published

on

‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Riyad Mahrez da Aymeric Laporte sun kamu da cutar Corona.

Kungiyar ce ta tabbatar da haka a wata sanarwa da ta fitar, inda ta ce an rigaya an killace ‘yan wasan, domin ci gaba da karbar magani.

Manchester City dai za ta fafata a wasan farko da kungiyar Wolves a gasar firimiyar kasar Ingila a ranar 21 ga wannan watan da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!