

A karon farko tun bayan sanya dokar kulle, an gudanar da sallar Juma’a a jihar Kaduna. Tsawon mako 12 aka dauka ana dokar zama a gida...
Hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati a Najeriya, ta bankado ma’aikatan bogi 1000 a jihar Kwara. Ofishin hukumar a jihar Kwara ya...
Hukumar lura da asibitoci da dakunan binciken lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano ta bayyana cewa babu mamaki idan har aka dade ba a gano...
Kwamatin kar-ta-kwana wanda gwamnatin tarayya ta kafa mai yaki da annobar corona ya bayyana cewa abu ne mai yiyuwa a bude harkokin wasanni a kasar nan...
Yar wasa Maggie Alphonsi ta ce tana so ta zama shugabar hukumar kwallon Rugby ta Duniya a nan gaba, a cewar ta shugabancin hukumar na bukatar...
Daga kasar Ingila hukumar shirya gasar Firimiyar kasar ta Ingila ta dakatar da dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Dele Alli wasa Daya...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake kasar Spaniya Frederic Kanoute, ya ce dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Samuel Chukwueze,...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci hadin kan limaman juma’a da ke masarautar kan su rika gudanar da huduba da zata kawo hadin kan...


Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga har tsawon sa’o I 24 a kananan hukumomin Zangon Kataf da garin Chawai da ke karamar hukumar Kauru....
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da rage kasafin kudin jihar na wannan shekara ta 2020, daga naira billiyan 150 zuwa naira biliyan 124 domin gwamnatin...