

Cibiyar rajistar ma’aikatan muhalli ta kasa ta yi kira ga al’ummar kasar nan da su rinka tallafawa gwamnati da kungiyoyin al’umma wajen kula da tsaftar muhalli...
An haifi Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara ta 1962 ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964. Marigayi Sheikh Ja’afar ya fara...
Shugaba Muhammadu Buhari, zai yiwa al’ummar kasar nan jawabi a yau litinin da karfe bakwai na dare. Gidan Talabijin da gidajen rediyo, da sauran kafafen yada...
Shugaban hukumar kwallon kafar kasar Italiya, (FIGC)Gabriele Gravina, yace zasu dawo karasa gasar kakar wasan bana na shekarar 2019/20. An dai dakatar da gasar ta...
Kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa na neman taimakon kan bullar cutar corona ya bayyana cewar tsare-tsare sun yi nisa domin ganin an fara gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin yin feshi a guraren da ake zargin Wanda ke dauke da cutar corona a nan Kano yayi mu’amala da su...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahiu Umar Ganduje ya tabbatar da samun bullar cutar Corona a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da...
Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus. Wata majiya...
Kungiyoyin dake buga gasar Firimiya ta kasa zasu cigaba da karbar albashin su ba tare da zabtare ko rage wani kaso a cikin sa ba kamar...
Gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, kuma tsohon mai horar da kungiyar Kenny Dalglish, ya kamu da cutar ya kamu da cutar Corona. Mai...