

Sarkin Bai da Makaman Kano da Madakin Kano da Sarkin Dawaki mai tuta tuni sun hallara a fadar gwamnatin Kano domin nada sabon sarki. Wakiliyar mu...
Tsohuwar shugabar Kungiyar Lauyoyi mata ta kasa reshen jihar Kano Barrista Hussaina Aliyu tace har yanzu mata na cigaba da fuskantar matsalar cin zarafi a wajen...
Tawagar jami’an tsaro na raka Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, bayan da gwamnatin jihar Kano ta tsige shi daga kan sarauta a safiyar yau. A...
Jami’an tsaro sun garkame fadar mai martaba sarki Kano Malam Muhammadu Sunusi na II biyo bayan tsige shi da gwamnatin Kano tayi a dazu. Wakilin mu...
Firaministan kasar Sudan Abdolla Hamdak, ya tsallake rijiya da baya, a wani yunkurin kisa da aka kai masa a yau din nan ta hanyar tada Bom...
Kai tsaye da Gwmanatin Kano ta sanar da tsige sarkin Kano Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa ta tsige sarkin Kano daga mukamin sa. Gwamnan...
Dandazon jama’a ne suka gudanar da sallar alkunuti da addu’o’I a harabar babban masalacin Juma’a na Kano, kan yunkurin gwamnatin Kano na tsige Sarkin Kano Malam...
A makon daya gabata ne kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ci 2-0 a wasan hamayya...
Kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden stars , ta kai banten ta da kyar bayan doke abokiyar karawarta Kwara United a gasar Firimiya ta kasa mako...