

Hukumomin gidan ajiya da gyaran hali na Goron Dutse dake nan Kano, sun cafke wasu matasa biyu da ake zargi da yunkurin shigar da kwaya gidan...
Wasu gun-gun ‘yan mata sun cafke wani matashi da suke zargi da satar lefen ‘yar uwar su a unguwar Sheka Rigar Kuka dake nan Kano. Wasu...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, Uefa, ta dage wasan gasar zakarun nahiyar turai,wato Champions league, zagaye na biyu na wasan da za’a fafata tsakanin kungiyar...
Al’ummar Dakata mazauna layin Sarauniya sun koka bisa abinda suka kira rashin adalcin da akayi musu, na yanka fili tare da aza harsashin ginin shaguna akan...
Wani rahoto da ga jaridar Daily Trust , ya tabbatar da cewa gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa’i, ya ziyarci tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu...
Tun a jiya ne dai hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta binciki korafin da wata...
Hukumar kwallon Tennis, ta duniya ITF, ta sanar da dage wasannin share fagen shiga gasar Fedaration cup, da wasan karshe na gasar sakamakon tsoron yaduwar cutar...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Atlentico Madrid Diago Simeone yayi amfani da ‘yan wasa a baya wajen hana kungiyar kwallon kafa ta Liverpool sakat...
Hukumar Hisbah ta karamar hukumar Fagge a nan Kano ta cafke wani mutum da ake zargi da yiwa mata kwalliya da kunshi Ana zargin mutumin da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta binciki korafin da wata kungiya Concern for Prudent tayi...