

Babban jojin kano Justice Nura Sagir Umar ya sanya ranar 27 ga wannan watan domin sauraron martanini rashin hurumi a kunshin shariar da Alh Bashir usman...
Kungiyar karfafawa mutane gwiwa don shiga harkokin dimokradiyya ta jihar Kano tace dimokuradiyya diyya a Najeriya na fuskantar barazana musamman a hannun kowacce jam’iyya mai mulki...
Sabbin sarakunan 4 da suka hada da Rano da Karaye da Gaya da Karaye sun kai ziyarar taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara ta tabbatar...
Mai martaba Sarkin Karaye Dr Ibrahim Abubakar na II, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rubanya aikin da take yi na bunkasa jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnati jihar Kano tace nan da makwanni biyu zata maye gurbin ma’aikatan lafiya dake Asibitin Murtala Muhammad wadanda suka yi ritaya da kuma wadanda suka mutu...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aikawa majalisar dokokin jihar Kano da wata wasika da ke neman ciyo bashi ga kananan hukumomin jihar Kano arba’in...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar zazzabin da Beraye ke jawowa a yankin karamar hukumar Chikun. Kwamishiniyar lafiya ta jihar Dr Amina Muhammad Baloni ce...
Daga Abdullahi Isa Dan takarar jam’iyyar APC a zaben dan majalisar wakilai da ke gudana a yau a yankin kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibrin,...