Connect with us

Labaran Kano

Da dumi-dumi: Ana shirye-shiryen nada sabon sarkin Kano

Published

on

Sarkin Bai da Makaman Kano da Madakin Kano da Sarkin Dawaki mai tuta tuni sun hallara a fadar gwamnatin Kano domin nada sabon sarki.

Wakiliyar mu ta fadar Gwamnati Zara’u Nasir  ta rawaito cewa, masu nadin na Sarkin Kano sun isa fadar gwamnati ne don Samar da sabon sarkin da ake shirin yi a halin yanzu.

Muna dauke da cikakken labarin nan gaba kadan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!