Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Yanzu yanzu sabon sarkin Kano ya yi zagayen rangadi

Published

on

Mai martaba sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya isa gidan sarki na Nassarawa cikin rakiyar dumbin jama’a da jami’an tsaro a shirye shiryen da ake na rakiyar sa zuwa fada  don shiga tare da kama aiki.

Wakilin mu Shamsu Da’u Abdullahi, dake bibiyar  tawagar ta sabon  sarkin ya shaida mana cewa, a cikin tsare -tsaren da akayi  sabon sarkin zai kai ziyarar gaisuwa ga mahaifiyar sa a unguwar Gandun Albasa, kafin daga bisani ya wuce zuwa fada.

Labarai masu alaka.

An nada Sarkin Bichi Sabon Sarkin Kano

An nada Nasiru Ado Bayero Sarkin Bichi

Rahotanni sun tabbatar da cewa a gobe Laraba, sabon sarkin zai karbi takardar shaidar nada shi sabon sarkin Kano na sha biyar karkashin daular Fulani.

Akwai cigaban labarin a gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!