

Wata Kungiya da ke rajin talafawa marasa karfi mai suna ‘Rumbun Aminci’ ta yi kira ga masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar tallafawa marasa...
Download Now
Fiye da likitoci dubu daya ne da suka yi karatu a kasashen waje zasu rubuta jarabawar kwarewa da zai basu damar shiga kungiyar likitoci ta Najeriya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’ummar jihar na daya daga cikin manyan ayyuka da za ta fi ba...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan yarjejeniya tsakaninta da kungiyar Sasakawa ta Afrika domin magance matsalar asarar albarakar noma da mafi yawan manoma ke fuskanta. Ministan...
Jarumar fina-finan Hausa Sadiya Kabala ta bayyana cewa burinta shi ne ta zama ‘yar kasuwa mai kudi kamar Alhaji Aliko Dangote. Sadiya Kabala ta wallafa a...
Hatsaniyar dai tafa a ranar juma’ar da tagabata da misalin karfe biyu na rana a dai-dai lokacin manoman ke massalaci sai makiyayan da ake zargen gaiyatosu...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni kuma shugaban kwamitin dake kula da bankuna da harkokin kudi na majaisar wakilai Alhaji Hafizu Ibirahim ya bayyana cewa...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Tarauni a birnin Kano yace zai gabatar da kuduri a gaban majalisar domin kafa jamiar gwamnatin tarayya ta noma...