

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sakawa dokar kirkiro masarautu hannu. Gwamanan ya sakaw dokar hannu a dakin taro na coronation a gidan gwamnatin Kano. Gwamnan...
Duk da cewar bayan ya fito ya kai shigar da kara har ma kotu ta bada umarni amma hakonsa bai cimma ruwa ba, domin masu gwanjan...
Wani dan kasuwa ya gamu da ajalinsa sakamakon harbin bindiga da wani dan sanda yayi masa. Dan sandan dai yana gadi ne a wani Banki yayin...
Babban kwamandan hukumar ta jihar Kano Sheik Harun Muhad Sani Ibn Sina da kuma baban daraktan hukumar Dr, Aliyu Musa Kibiya sun kai ziyarar aiki makarantar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce nan bada jimawa ba zata inganta ayyukan dakarun ta dake kananan hukumomin jihar nan 44. Babban Daraktan Hukumar Hisbah...
Downlod Now A yi sauraro lafiya.
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta zartar da dokar kirkiro da masarautun gargajiya guda hudu bayan da dokar ta tsallake karatu na uku. Wakilin mu na...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar doke takwararta ta Akwa Starlet da ci biyu da daya a wasan mako na shida na...
Wani ofishin lauyoyi a nan Kano ya bukaci gwanan Kano da majalisar dokoki da su jingine batun sake gyaran dokar kafa rusassun masarautun Bichi, Karaye, Gaya,...