

Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja...
Babbar kotun jiha mai lamba takwas karkashin jagorancin mai shari’a Usman na Abba ta zartar da hukuncin kisa akan mutane biyu wanda ta samu da laifin...
A ranar 2 ga watan Disambar shekarar 2019 ne hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta bayyana sunan Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Manajan labarai na nan tashar Freedom Radio Malam Abdullateef Abubakar Jos, ya bukaci ‘yan jarida da sauran al’umma da su kara zage dantse wajen gudanar da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani magidanci mai suna Sani Dayyabu mazaunin unguwar Sheka Aci Lafiya, dake nan Kano, ya daure ‘yarsa mai suna Nafisatu Sani ‘yar kimanin shekara 18 a...
Tun kafa kungiyar kwato hakkin dan Adam ta network for justice a shekaru 26 da suka wuce ta yi sanadin ceto mutane da dama daga kangin...
Gwamnatin Jahar Jigawa tayi wa Kano nisa wajen inganta rayuwar marasa karfi a jihar. Wannan na tattare ne cikin wasu bayanai bayan kammala shirin tattaunawa...
Babban Limamin Masallacin juma’a dake Unguwar Tukuntawa Dr. Abdullahi Jibril yayi Allah wadai da kiran sunan ranar juma’a da wasu ‘yan kasuwa keyi da suna ”BLACK...