

A cikin shirin za ku ji cewa: Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kame wasu jami’anta da ake zargi da kashe wani matashi a garin Madobi....
Dowload Now A yi sauraro lafiya.
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bada tallafin naira miliyan 105 domin tallafawa makarantun Ismaliyoyi da ke kananan hukumomi 44 a fadin jihar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da shirin inganta makarantun Islamiyya da na Alqur’ani a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shirin na...
Mai martaba sarkin Daura yace Oshinbajo na da biyayya Mai martaba sarkin Daura Alhaji Faruq Umar ya yabawa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo saboda biyayya...
Sama da mata dari biyu Gwamnatin tarayya ta baiwa jarin Naira dubu goma goma a karamar hukumar Warawa domin su dogara da kansu. Guda na Hukumar...
Tsohon Gwamnan jahar Imo kuma dan majalisar dattijai Sanata Rochas Owelle Anayo Okorocha, ya bayyana cewa kabilar Igbo ba zai yiwu su sami shugabancin Najeriya su...
Rundunar sojan saman kasar nan ta lalata maboyar kungiyar ISIS ta yammacin Afrika dake Arewacin jihar Borno. Babban daraktan yada labarai na rundunar Air Commodore Ibikunle...
Gidauniyar mata Musulmi ta Kano ,ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da sauran jami’an tsaron kasar nan suyi gaggawar kawo karshen cin zarafin ‘yan uwa...
Gwamnatin tarayya ta amince da ranar 31 ga watan janairun shekarar 2020 a matsayin ranar da zaa bude iyakokin Najeriya. A wata sanarwa da mataimakin babban...