

Gwamna Abdullahi Ganduje ya ja hankalin iyayen da aka ceto ‘yayansu daga Onitsa jihar Anambra da su yi hankali da yan jarida kungiyoyi masu zaman kansu....
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...
Kungiyar daliban yammacin Afrika, ta karrama shugaban sashen al’amuran yau da kulum na Freedom Rediyo, Nasir Salisu Zango, bisa yadda yake jajircewa wajen samarwa da al’umma...
A yau Talata ne magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar Uba ya kawo ziyara wurin kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano, CP. Ahmed Iliyasu inda ya...
Daliban makarantar Aminu Kano Commercial College dake nan Kano, sun gudanar da wata zanga-zanga da safiyar yau, sakamakon zargin da suka yin a cewa ana kokarin...
A ranar Asabar ne aka rintsar da sabbin shuwagabannin ƙungiyar masu shirya finafinan Kannywood ta Nijeriya, wato MOPPAN, biyo bayan zaben da aka gudanar a garin...
Siyasar karamar hukumar birni da kewaye na cigaba da ya mutsa hazo tun bayan da daya daga dattawan siyasar karamar hukumar ya bara kan batun da...
A ‘yan kwanakin nan ne, mahukunta ke ta sako matasan da ke daure cikin mari a gidajen gyaran tarbiyya da ke sassan jihohin Najeriya. Sai dai...
Bayan da rikakken zakin nan da ya kwace a gidan adana dabbobin daji na jihar Kano ya koma kejinsa bayan shafe awanni 40 ana fama da...