

Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Kungiyar tsofaffin daliban tsohuwar kwalejin Abdullahi Bayero a nan Kano da aka canja zuwa Jami’ar Bayero, sun sha alwashin gudanar da wasu ayyuka na tallafawa jami’ar...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana cewa, an fara gudanar da bikin makon likitoci ne sakamakon yadda ake mantawa da wasu cutuka da...
A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Wani ‘dan kasuwa a nan Kano ya koka bisa rufe iyakokin Najeriya da gwamnatin tarayya ta yi, inda ya ce adadin mutanen da ke samun na...
Shi wannan zaki dai ana zaton yunwa ce ta sa yayi bore domin kuwa a lokacin da aka kai shi jihar Nassarawa domin yin bajin kolin...
A yayin da aka samu nasarar komawar Zakin nan Kejin sa da kan sa da safiyar yau. Al’amuran sun fara komawa dai-dai a cikin gidan adana...
A safiyar yau ne wasu matasa suka gudanar da zanga-zanga akan titi Minna –Suleja a jihar Nija dangane da yanayin titinunasu suka shiga Matasan sun kalubalence...
Bayan shafe shekaru na halin ko in kula da kamfanin samar da wutar lantarki ta kasa ,wanda ta gada daga tsohowar kamfanin wutar lantarki NEPA na...