

Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero, sashen tsangayar kimiyya da fasaha, ta gayyaci daliban tsangayar su shida bisa zargin su da aikata magudin jarrabawa. Malamin da ke...
Shugaban kwamitin ilimi a majalisar dokokin jahar Kano Muhammad Bello Butu-butu kuma wakilin ilimi na kananan hukumomin Rimin gado da Tofa a zauren Majalisa ya bayyana...
Kwamishiniyar cigaban alumma ta jihar Kaduna, Hajiya Hafsat Baba tayi kira ga jihohin Arewacin kasar nan sha tara 19 da su samar da manufofi da tsare-tsare...
Kungiyar Kishin al’ummar jihar Kano ,ta Kano Concerned Citizens Initiative ta KCCI, ta sanar da shirin ta na kafa wata babbar farfajiya ta fasaha da za’a...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinonin da ya aike da su majalisar don neman sahalewar su. A jiya Talata ne dai...
Download Now
Download Now A yi sauraro lafiya.
Jami’an sintiri na yankin Kawon Arewa dake nan Kano sun cafke wata mata mai suna Aisha Muhammad bisa zargin ta da kasha jaririn da ta Haifa....
Tun a farko dai wani rikici ne ya faru tsakanin marigayin Abba Abdulkadir da wani a garin Madobi, inda yayi karar sa a wurin ‘yan sanda,...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba biyu karkashin mai shari’a Aisha Rabi’u ta yanke hukuncin daurin shekaru goma sha shida ga wani mutum da ake zargi...