Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa na Super Eagles Joseph Yobo, ya shawarci ‘yan wasa da za su fafata a gasar cin kofin kasashen Afrika su...
Daraktan kwalejin kimiyya dake Dawakin Kudu Malam Abdullahi Musa Gezawa, ya bukaci masu hannu da shuni da sauran mutane da su himmatu wajen bayar da gudunmawa...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, zata kara ma’aitanta a manyan titinan da ke fadin Jihar Kano da suka hadar...
Masu sauraron shirin Al-Azkar barkan mu da haduwa da ku, a cikin shirin na yau Juma’a 05-04-2019. Wannan sashen ne ya fi amfanar ku a cikin...
Majalisar dinkin duniya ta ce kaso biyu cikin uku na mutanen da su ka yi fama da matsanancin yunwa a shekarar da ta gabata sun fito...
Lamarin dai yafaru a unguwar Kawaji inda matashin maisuna Umar yarasa ransa lokacin da aka sameshi da wani batirin mota da daddare Mahaifin matashin mai suna...
Yayin da yanzu haka aka samu canjin yanayi daga sanyi zuwa zafi a nan jihar Kano, cutuka masu alaka da yanayin zafi na kara ta’azzara. Cutar...
Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Hukumar gudanarwa ta Freedom Radio da Dala FM Kano, sun shiryawa ma’aikatansu horo a kan yadda za su rika wallafa labarai a kan shafukan yanar gizo...
Rundunar’yan sanda ta jihar Kano ta ce za ta cigaba da tsaftace jihar Kano ta hanyar cigaba da kame masu hannu wajen aikata sha da sayar...