Connect with us

Labarai

Rahoto: Mutane 79,323 sun rasu sakamakon harin ta’addanci a Najeriya

Published

on

Wani sabon rahoto da cibiyar sa ido kan ‘yancin addini a Afirka wato Observatory for Religious Freedom in Africa ta fitar ya ce, mutane 79,323 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren ta’addanci a Najeriya tsakanin shekarar 2020 zuwa 2025.

 

Rahoton, wanda aka ƙaddamar a birnin Jos, ya kuma nuna cewa an yi garkuwa da fararen hula 34,773 a cikin wannan lokaci.

 

A cewar rahoton da Jaridar The Punch ta fitar, ana samun hare-hare bakwai a kowace rana, inda kuma kusan mutum 36 ke rasa rayukansu a kullum. 

 

Rahoton ya ƙara da cewa fiye da mutane 42,000 daga cikin waɗanda aka kashe fararen hula ne marasa hannu a rikicin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!