Labarai
Rahoto na musamman: Shirin ‘yan Najeriya kan zabe kasar

A gobe asabar ne yan Najeriya za su kada kuri’a a babban zaben kasar domin zabar sabon shugaban kasa da mataimakinsa da kuma sanatoci.
Sai dai ko wane shiri yan Najeriyar ke yin a game da zaben wanda ya cancanta?
Domin jin cikakken rahoton, danna alamar sauti.
Rahoton:Shamsiyya Faruk Bello.
You must be logged in to post a comment Login