Connect with us

Labarai

Rikicin Boko Haram ya lalata fiye da makarantu 5,000- Gwamna Zulum

Published

on

Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da dubu biyar a fadin jihar.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a Maiduguri yayin kaddamar da wasu ayyuka, inda ya ce a lokacin da rikicin ya yi kamari, kimanin yara miliyan 2.2 ne ba sa zuwa makaranta, yayin da kasa da 500,000 ke samun damar karatu.

 

Haka kuma Gwamna Zulum, ya ce, gwamnatinsa ta kashe sama da naira biliyan 46.9 wajen inganta ilimin firamare da sakandare tsakanin shekarun kasafin kuɗi na 2025 da 2026.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!