Connect with us

Labarai

Rundunar Civil Defense ta kama Direban da ake zargi hada kai ma su satar kayan Gwamnati

Published

on

Rundunar tsaro ta Civil Defense a nan Kano ta kama wani direban Mota da a ke zargin an hada kai dashi an sato wasu Wayoyin Wutar Lantarki masu yawa a karamar hukumar Danbatta.

 

Mai magana da yawun rundunar SC Ibrahim Abdullahi Idris ne ya tabbatarda hakan a yau lokacin da rundunar tayi holin wanda ake zargi ga manema labarai.

 

SC Ibrahim ya ce, sun cafke Direban Motar mai suna Yunusa Isah mai shekaru 20 a Dambatta, kuma tuni sun ci aba dayin bincike domin kamo sauran wadanda ake zargi da hannu.

                                   

Kwamandan rundunar Muhammad Hassan Agalama na cigaba da yabawa al’umma akan irin yadda suke baiwa rundunar hadin kai wajen basu bayanan sirri domin kama masu barnata kadarorin gwamnati.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!