Labaran Wasanni
Sakamakon wasannin Unity Cup na ranar Alhamis

A ci gaba da gasar cin kofin Unity na shekarar 2020/2021 da ake gudanarwa a nan Kano.
Sakamakon wasannin da aka gudanar a ranar Alhamis 04-02-2021, kamar haka:
|
S/N |
Kungiya | Sakamako |
Kungiya |
|
| 1. | Ramcy FC | 3 | 0 | CP Boys |
| 2. | B.I.B FC | 0 | 0 | Super Boys |
| 3. | Super Star Sheka | 2 | 0 | Starlight FC |
| 4. | All Stars Kurna | 0 | 5 | Sky Limit FC |
Wasannin da kuma ake fafatawa a yau Juma’a 05-02-2021 sun hadar da:
|
S/N |
Kungiya |
Filin Wasa |
| 1. | Famous Spiders FC Vs Kano Eleven | Kano Pillars Stadium Sabongari |
| 2. | Zango FC Vs Arewa FC | Gwagwarwa Mini Stadium |
| 3. | Samba Kurna FC Vs Phones FC | Mahaha Sports Complex Kofar Na’isa (Sky Limit Field) |
| 4. | Dorayi Stars FC Vs Gandujiyya Babies | Mahaha Sports Complex Kofar Na’isa (F.A 3) |
You must be logged in to post a comment Login