Connect with us

Labarai

Sha’aban Sharada ya kai karar neman tabbatar da shi a matsayin dan takara

Published

on

Tsohon dan majalisar wakilai Sha’aban Ibrahim Sharada, ya shigar da kara a Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya na neman a amince da shi a matsayin dan takarar Jam’iyyar NDC a Mazabar Kano Municipal a zaben 2027.

 

Sha’aban Sharada na neman kotu ta umarci INEC ta maye gurbin Yusuf Kofar Mata, wanda aka bayyana a matsayin dan takarar NDC na mazabar.

Rahotonni sun bayyana cewa lamarin ya jawo sabani a cikin NDC ta Kano, yayin da ake samun sabanin sunayen ’yan takarar da aka aika wa INEC.

Sai dai har yanzu ba a tabbatar da zargin cewa Sharada bai shiga zaben fidda gwani ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!