Connect with us

Labarai

Shettima ya tarbi Mustapha Inuwa da ya koma jam’iyyar APC

Published

on

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya tarbi tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma tsohon jagoran jam’iyyar ADC a jihar, Mustapha Inuwa, da ya koma jam’iyyar APC.

 

Mustapha Inuwa, wanda ya taba zama shugaban APC na farko a Katsina, ya fice daga jam’iyyar zuwa ADC kafin daga bisani ya sanar da komawarsa APC tare da umartar magoya bayansa su koma jam’iyyar.

 

Mustapha Inuwa, ya ce, ya dauki matakin ne domin kare muradun siyasa da bukatun magoya bayansa, yayin da ake shirye-shiryen babban zaben 2027.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!