Connect with us

Coronavirus

Covid-19: Shugaba Buhari ba zaiyi jawabi ba a yau

Published

on

Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa babu wani jawabi da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa yan Najeriya game da halin da ake ciki kan batun cutar Covid-19.

Mai magana da yawun shugaban kasar Mr Femi Adesina ne ya bayyana hakan a shafin sa na na Twitter.

Sanarwar ta ce yamadidin da ake yi a kafafen sada zumunta cewa shugaba Buhari zai yiwa al’ummar Najeriya game da halin da ake ciki kan annobar Covid-19 ba gaskiya bane.

A jiya ne dai aka rika yamadidi a kafafen sada zumunta cewa shugaban zai gabatar da jawabi da misalin karfe takwas na daren ranar litinin wanda yayi dai dai da 18 ga watan Mayun 2020

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,103 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!