Connect with us

Tsaro

Sojoji sun kama yan bindiga a jihar Plateau

Published

on

 

Rundunar sojin kasar nan sun kama mutane tara da ake zargi mambobin wata ƙungiyar ‘yan bindiga ne a jihar Plateau. Ana zargin su da hannu a kashe-kashe  da sauran rikicin kabilanci da ke faruwa a ƙaramar hukumar Riyom.

 

Ta cikin wani rahoto da shafin Zagazola Makama ya fitar a shafin X ya ce an kama  mutanen ne da misalin ƙarfe 1:35 na daren Asabar, bayan da sojoji da ke yankin Ganawuri suka samu bayanin sirri. Bayan kama su, an kuma ƙwato wasu makamai daga hannunsu da suka hada da bindugu.

 

Wannan mataki na cikin ƙoƙarin da jami’an tsaro ke yi na daƙile rikice-rikice da hare-hare a jihar Plateau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!