Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko-Haram da dama a jihar Borno

Published

on

Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta na operation lafiya dole sun samu nasarar kashe ‘yan boko haram da dama a jihar Borno.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun rundunar Burgediya Janar Muhammed Yerima.

Sanarwar ta ce, sojojin sun kashe ‘yan boko haram ne a wani yanki da ke tabkin Chadi.

‘‘Yayin gumurzun hudu daga cikin sojojin mu sun mutu’’ a cewar Muhammad Yerima.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!