Connect with us

Labarai

Spain ta lashe gasar cin Kofin Duniya ta FIFA 2026

Published

on

Ƙasar Spain ta zama zakarar gasar cin Kofin Duniya ta FIFA ta shekarar 2026 bayan ta doke mai riƙe da kofin, Argentina, da ci 1-0 a wasan ƙarshe da aka buga ranar Lahadi.

Ɗan wasan gaba na Spain, Ferran Torres, ne ya zura ƙwallon da ta ba ƙasarsa nasara a ƙarin lokaci, inda Spain ta hana tawagar Argentina mai ɗauke da Lionel Messi kare kambunta.

Da wannan nasarar, Spain ta lashe Kofin Duniya karo na biyu a tarihinta, bayan nasarar farko da ta samu a gasar shekarar 2010 da aka gudanar a ƙasar Afirka ta Kudu.

Nasarar ta tabbatar da dawowar Spain kan kololuwar ƙwallon ƙafa ta duniya, yayin da Argentina ta gaza ci gaba da riƙe kambun da ta samu a gasar da ta gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!