Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan cigaban da aka samu a shirin buɗe sabon reshen Jami’ar Maryam Abacha a Kano

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 15-12-2021

A wannan ranar an tattauna ne kan cigaban da aka samu game da shirin buɗe sabon reshen Jami’ar Maryam Abacha American University of Nijeria a jihar Kano da kuma wasu batutuwa da suka shafi samar da guraben karatu da kuma ingantaccen ilimi a Najeriya.

Shirin ya karɓi baƙunchin Dr. Bala Muhammad Tukur, daraktan haɗin gwiwa da ƙulla alaƙa na Jami’ar ta Maryam Abacha American University of Nigeria.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!