Tawagar jami’an tsaro na raka Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, bayan da gwamnatin jihar Kano ta tsige shi daga kan sarauta a safiyar yau.
A halin yanzu Dandazon jama’a sunyi wa gidan tsinke bayan da aka ga wasu motoci na jami’an tsaro na fitowa daga gidan Sarkin.
You must be logged in to post a comment Login