Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tennis: Dan Evans ya doke Andrey Rubley a Tennis Open

Published

on

Dan wasan kasar Burtaniya na daya a gasar kwallon Tennis, Dan Evans ya samu nasarar zuwa wasan kusa da na karshe a gasar kwallon Tennis ta Western & Southern Open bayan ya doke dan wasa na 17 a Duniya, Andrey Rublev a gasar.

Dan Evens ya doke Rublev a gasar da ci 7-5 da 3-6 da kuma 6-2 wanda hakan ya ba shi damar zuwa wasan na kusa dana karshe.

Yayin fafatawar an tsaya hutu sau shida a wasan. Kuma wannan ne karo na 12 da Dan Evens da ya buga wasa a birnin New York.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!