Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro : Ganduje ya shawarci Buhari da’a hana fulani makiyya na ketare zuwa Najeriya

Published

on

Gwamnan Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya  shawarci gwamnatin tarrayya da ta hana fulani makiyya na kasashen ketare zuwa Najeriya kasancewar ana samun karuwar rashin tsaro a Najeriya.

Abdullahi Umar Ganduje ya ce bai dace a dinga kiran fulani makiyya a matsayin ‘yan ta’adda ba.

Yana mai cewa, da ya daga cikin fulani makiyya na gudanar da sana’ao’in su na kiwon dabbobi wanda hakan ke bukatar masu ruwa da tsaki su  tallafa musu

Gwamnan na Kano ya bayyana hakan ne a tattaunawar sa da sashin Hausa na gidan Rediyo Faransa RFI, yana mai cewa gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-R rufa’i bai fahimci kokarin da gwamnonin Arewa ke yi ba wajen dawo da zaman lafiya a yankin Arewacin kasar nan.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!