Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Wata Sabuwa: Dubu 50 Maɗagwal ya bani a Miliyan biyu da Gwamnan Zamfara ya bayar

Published

on

Jarumin Barkwancin nan Mazajene ya ce ko kaɗan Ali Artwork Maɗagwal bai yi adalci wajen rabon miliyan guda da mataimakin Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya basu ba.

Ya ce ba kuma wannan ne farau ba, domin dubu 50 Maɗagwal ya bashi a cikin miliyan biyu da Gwamnan jihar Zamfara ya bayar.

Labarai Masu Alaka:

Sabon Rikici: Zan maka Ali Maɗagwal a Kotu – Naziru Sarkin Waƙa

Na yi nadamar yin wasu waƙoƙi – Mudassir Kassim

Mazajene yayi bayani filla-filla kan yadda zuwansu wajen Gawuna da Gwamnan Zamfara ya kasance.

Ga bayanin na sa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!