Connect with us

Coronavirus

Yadda aka samu karuwar masu dauke da cutar COVID-19 a Najeriya

Published

on

Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar Corona jiya Litinin a fadin Najeriya.

Hukumar a shafinta na Twitter ta ce mutum dubu hamsin da shida da dari uku da tamanin da takwas ne aka tabbatar sun harbu da cutar tun daga bullarta Najeriya kawo yanzu.

Sama da mutum dubu daya ne annobar ta yi ajalinsu a Najeriya.

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce sama da mutum dubu dari uku ne suka harbu da cutar cikin sa’o’I ashirin da hudu a fadin duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,104 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!