Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Yadda wa’azin ƙasa na ƙungiyar Izala ya kasance a Kano

Published

on

A daren ranar Asabar  24 ga watan Disambar 2022 ne ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’iƙamatis Sunnah ta ƙasa ta fara gabatar da taron wa’azinta na ƙasa da ƙasa a nan Kano.

Wa’azin dai na zuwa ne yayin da ƙungiyar ke shirin rufe taron horas da ƴan agajinta nan gaba a yau Lahadi.

Freedom Radio ta halarci wa’azin na daren jiya kamar yadda zaku ji a wannan rahoto.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!