Connect with us

Labarai

Yan bindiga sun kashe Dagacin Aujarawar Alkali da ke Gezawa

Published

on

Yan bindiga sun kashe Dagacin Aujarawar Alkali da ke yankin karamar hukumar Gezawa Malam Ahmad Yakubu, bayan da su ka yi garkuwa da shi a kwanakin baya.

 

Rahotonni sun bayyana na cewa, an tsinci gawar marigayin inda bayan kai shi asibiti aka tabbatar da rasuwarsa.

 

Tuni dai aka gudanar da jana’izar marigayin a yau Laraba, kamar yadda addinin Musulunci ya tsara.

 

Tun a daren ranar Alhamis din 17 ga watan nan da mu ke ciki na Satumbai ne ‘Yan bindigar suka kutsa cikin gidansa da ke karamar hukumar Gezawa inda su ka sace shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!