Connect with us

Labarai

‘Yan sanda sun kama wasu likitoci masu safarar Koda

Published

on

Rundunar ’yan sandan kasar nan ta gabatar da wasu mutane huɗu, ciki har da likitocin ƙoda biyu, bisa zargin hannu a wata ƙungiyar safarar mutane da cire ƙoda ba bisa ƙa’ida ba a jihar Nasarawa.

 

Mai magana da yawun rundunar, CSP Ani Iniedu, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a. Ya ce an kama waɗanda ake zargin ne a ranar 19 ga watan Agustan 2026 a Auta Balifi, ƙaramar hukumar Karu ta jihar Nasarawa.

 

Rundunar ta ce ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin ya amsa cewa an yaudari wasu matasa masu fama da matsalar kuɗi, inda aka kai su asibiti aka cire musu ƙoda, tare da amfani da takardun bogi wajen gudanar da ayyukan. Bincike na ci gaba domin kamo sauran waɗanda ake zargin suna

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!