Labaran Wasanni
Yan wasan Afirka mafi tsada da akayi cinikin su a 2021
A yayin da hankali ya karkata zuwa buga sabuwar kakar wasanni 2021/22, a Nahiyar Afirka bayan cinikin ‘yan wasa da musayar su.
Freedom radio ta duba ‘yan wasan Nahiyar da suka fi tsada kuma akayi cinikin su zuwa kasashen ketare,da kuma wadanda aka siyo zuwa Nahiyar.
‘Yan wasan da aka siyar masu tsada zuwa Ketare sun hada da …
Victor Osimhen bazai buga wasanni biyu ba a gasar Seria A
Ben Malango Ngita – zuwa tawagar Al Sharjah SC ta Hadaddiyar Daular Larabawa( UAE) – kan Dalar Amurka Miliyan 3.5
Soufiane Rahimi – zuwa Al Ain FC (UAE) – kan Dala Miliyan 3
Amir Sayoud – Al Taee Club (Saudi Arabia) -kan Miliyan 1.2
Mohamed Amine Amoura – FC Lugano (Switzerland) – kan Miliyan 1.1
Mohamed Haj Mahmoud – FC Lugano (Switzerland) – kan Miliyan 1.1
Sai ‘yan wasan da aka siyo daga kungiyoyin kasashen ketare da suka hada da ..
Percy Muzi Tau – Brighton & Hove Albion (England) -kan Dala Miliyan 2.1.
Hossam Hassan – Smouha SC (Egypt) -Miliyan 1.5
Luis Miquissone – Simba SC (Tanzania) – kan Dala Dubu Dari 900
Pavol Safranko – Sepsi OSK (Romania) – Dubu Dari 700 na Dalar Amurka
Anayo Iwuala – Enyimba FC (Nigeria) – Kan Dala Dubu Dari 500.
You must be logged in to post a comment Login