Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungogo ya rasu

Published

on

Allah ya yiwa sabon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungogo da ke Kano Alhaji Abdulllahi Ɗantalata rasuwa.

Shugaban ƙaramar hukumar Engr. Abdullahi Garba Ramat ne ya sanar da hakan ta shafin sa na Facebook.

Shugaban ya bayyana kaɗuwarsa tare da yin addu’ar Allah ya gafarta wa mamacin.

Rahotanni sun ce za a yi jana’izar marigayin da ƙarfe goma na safe a gidan sa da ke Bagujan a mazaɓar Karo.

Marigayi Ɗantalata ya rasu ne watanni kaɗan bayan zaɓen su a shugabancin ƙaramar hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!