Connect with us

Labarai

Yanzu yanzu: Tottenham ta kori Jose Mourinho

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham da ke Ingila, ta kori mai horas da ‘yan wasanta Jose Mourinho.

 

Jose Mourinho wanda ya taba horas da kungiyoyin FC Porto, Chelsea, Real Madrid, Inter Milan da kuma Manchester united ya fara horar da kungiyar ce a watan Nuwamban shekarar 2019 inda ya kwashe tsawon watanni goma sha bakwai  yana horar da kungiyar ta Tottenham.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!