Connect with us

Labarai

Yara 500,000 na fuskantar matsananciyar yunwa a Arewa Maso Yamma – UNICEF

Published

on

Hukumar kula da asusun yara ta majalisar dinkin duniya, UNICEF ta yi gargadi cewa yara sama da 500,000 a jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara na cikin hadarin fama da matsananciyar yunwa da rashin abinci mai gina jiki.

Hukumar ta bayyana hakan ne bayan wani bincike da aka gabatar a Sokoto, inda aka nuna cewa kaso 11 na yara a Sokoto da Kebbi na fama da matsalar, yayin da Zamfara ke da kaso 8.5.

Masana sun ce lamarin na bukatar matakin gaggawa, suna mai jaddada cewa matsalar ba ta lafiyar jiki kadai ba ce, illa ma matsalar ci gaban al’umma da ke bukatar hadin gwiwa domin magance ta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!