Connect with us

Labarai

Za’a samar da kwalejin horar da ‘yan sanda a Nasarawa

Published

on

Bulaliyar majalisar jihar Nasarawa Mohammed Muluku ya bayyana in horar da ‘yan sanda a karamar hukumar Eggon a jihar zai shawo kan matsalar tsaro da ya addabbi jihar.

Mohammed Muluku ya ce ya zama wajibi a yabawa gwamnatin tarayya sabo da samar da kwalejin a mazabar Enduhu yana mai cewa al’ummar ta Nasarawa za su cigaba da baiwa gwamnatin tarayya goyan baya.

A dai kwanakin bayan ne gwamnatin tarayya ta amince da kafa kwalejin horar da jami’an ‘yan sanda a jihar ta Nasarawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!