Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za’a samarwar ‘yan Najeriya ‘yan kasuwa dake Ghana tsaro – Oshinbajo

Published

on

Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da suke kasuwanci a kasar Ghana cewa zasu samu cikakken tsaro a kasar ta yayin gudanar da sana’oinsu.

Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan ne lokacin yake ganawa da wasu shuwagabannin yan Najeriya dake kasuwanci a can kasar ta Ghana.

A cewar sa gwamnatin tarayya zata yi kokari ganin an samu sassauci tsakanin hukumomin tsaron kasar ta Ghana da kuma ‘yan kasuwar Najeriya mazauna kasar ta Ghana.

Farfesa Yemi Osinbajo ya ce tuni shirye-shirye sunyi nisa tsakanin Gwamnatin kasar nan da hukumomi a kasar ta Ghana domin samarwa ‘yan kasuwar sauki musamman ta bangaren haraji.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!