Labarai
Zababben gwamnan Kano ya shawarci wadanda suka sayi fili a jikin ginin gwamnati da su dakata

Sabon zababben gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya shawarci mutanen da suka sayi fili a jikin gine-ginen gwamnati, da su dakatar da yin gini har sai sabuwar gwamnati ta kammala bincike.
Sakataren yada labaran zababben gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ne ya sanar da hakan, a zantawarsu da wakilin Freedom Radio Bashir Sharfadi.
Danna alamar sauti domin jin cigaban bayani.
Sunusi Bature Dawakin Tofa kenan sakataren yada labaran zababben gwamnan Kano a zantawarsu da Freedom Radio.
Rahoton: Bashir Sharfadi
You must be logged in to post a comment Login