Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

Ƴan bindiga sun sace matar wani ɗan kasuwa a Jigawa

Published

on

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matar wani ɗan kasuwa a Jigawa.

Maharan ɗauke da makamai sun afka wa garin Gujungu na ƙaramar hukumar Taura cikin daren Jumu’a.

Sun kuma sa ce matar wani ɗan kasuwa a garin Alhaji Basiru Gujungu.

Wani maƙocin ɗan kasuwar ya shaida wa Freedom Radio cewa, shi kansa ƴan bindigar sai da suka ƙulle gidansa ta waje yayin farmakin.

Cikakken labarin zai zo nan gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!