Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan bindiga sun saki ɗaliban jami’ar Lafia

Published

on

Rahotonin dake fitowa daga Jihar Nasarawa na ce wa yan bindigar da sukai garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Taryayya ta Lafiya a makon jiya su takwas sun sako su.

Sai dai jami’an tsaro da mahukuntan jami’ar ba su bayyana ko an biya kuɗin fansa ko a’a ba kafin a saki daliban.

Abubakar Ibrahim, shi ne daraktan sashen hulɗa da jama’a da yada labarai na jami‘ar, ya yi wa Kafar yada labarai ƙarin bayanin cewa, ɗaliban da aka sace ɗin sun dawo cikin ƙoshin lafiya kuma tuni aka mika su ga iyayensu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!