Makarantar ‘yan mari ta Sheikh Manzo Arzai dake nan Kano, ta sallami daukacin ‘yan marin dake tsare a makarantar a jiya jumu’a. Wasu ‘yan marin da...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sauyawa baki dayan jami’anta dake aikin yaki da miyagun kwayoyi na hadin gwiwa da sauran jami’an tsaro wurin aiki....
Daya daga cikin dattawan siyasa na karamar hukumar birni da kewaye Alhaji Hamza Usman Darma ya bayyana cewa ko kadan jagoran jam’iyyar APC na karamar hukumar...
Wani magidanci mai suna Shu’aibu Ahmadu mazaunin unguwar Brigade dake nan Kano, yaki karbar gawar dansa mai suna Auwalu Shu’aib da ya rasa ransa tsawon shekaru...
A jiya jumu’a ne aka bude masallacin jumu’a na Umar Sa’id Tudunwada dake gidan rediyon manoma a unguwar Tukuntawa dake nan Kano. Wazirin Kano, Mallam Sa’ad...
Gamayyar kunigiyo masu zaman kansu a nan jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana yau juma’a a nan Kano domin nuna takicinsu kan yadda yan jaridu...
Gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun kasafta naira biliyan dari shida da casa’in da uku da miliyan dari biyar da ashirin da tara a...
Gwamnatin tarayya ta ce ta cimma yarjejeniya da gamayyar kungiyoyin kwadagon kasar nan game da yadda za a aiwatar tsarin biyan mafi karanci albashi ga ma’aikatan...
Shirin Kowane Gauta na ranar 4-10-2019 tare da Adam Sulaiman. Download Now
Shirin Inda Ranka na ranar 18-10-2019 tare da Yusuf Ali Abdalla A cikin shirin za ku ji cewa, wata makarantar ‘yan mari a nan Kano ta...