Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci kasar Africa ta kudu da ta kare rayuka da dukiyar ‘yan kasashe da dama da ke zaune a kasar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 23 za ta kara da kasar Afrika ta kudu da Zambia da Cote d’Ivoire a...
Rundanar yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu a karamar hukumar Song dake jihar Adamawa. Mai Magana da yawun rundunar ‘yansanda ta...
Hukumar kula da hidimar kasa wato NYSC ta kara wasu masu yi wa kasa hidima wa’adi sakamakon wasu laifuka da wasu masu yi wa kasa hidima...
Wasu daga cikin shugabannin makarantu a jihar Kano sun koka cewar har zuwa yanzu gwamnatin jihar Kano bata sakar musu isassun kudaden gudanarwa ba wanda za...
Jami’yyar APC a jihar Sokoto ta bayyana cewa bata gamsu da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe ta gudanar a jiya ba, wacce ta kori karar da...
Majalisar dattijai ta bukaci hukumomin tsaron Najeriya da su karfafa harkokin tsaro domin kare rayukan al’umma da kuma dukiyoyinsu, mussamman wadanda suke yawan tafiye-tafiye a hanyar...
A cikin shirin zaku ji cewa hukumar tsaro ta DSS ta tabbatar da cafke shugaban asusun ‘yan Fansho Abdurrashid Maina. Shugaba Buhari ya taya gwamnonin Kano...
A cikin shirin zaku ji cewa wata matashiya da ke dukan mahaifiyarta ta gurfana a gaban kotu. Mabiya darikar Gandujiyya na cigaba da shagulgulan samun nasara...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar birnin tarayya Abuja zuwa kasar Afrika ta Kudu domin gudanar da wata ziyarar aiki. Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN...