Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sauke ‘yan kwamitin gudanarwa na hukumar na kananan hukumomi 44 dake Kano. Wannan bayani ya fito ne daga bakin babban...
Biyo bayan nasarar da rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta samu na ceto wasu kananan yara ‘yan jihar da aka sace kuma aka siyar dasu a...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kafa wani kwamitin bincike, don bin diddigin kan kwato hakkokin yaran nan 9 da aka ceto daga hannun masu satar...
An samu tashin hankula da fargaba a Sabon garin Zaria dake jihar Kaduna a jiya alhamis bayan da gwamnatin jihar ta ce zata gabatar da wani...
Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Wudil da hadin gwiwar ofishin jakadancin Amurka a Najeriya zasu koyar da malaman jami’ar harkar gudanar bincike . Shugaban...
Shugaban kungiyar harkokin noma ta Afirka AAFT Dr Issuofou Kollo Abdourhamane ya ja hankalin kasashen Afirka wajen yin maraba da sabbin hanyoyin fasaha a matsayin wata...
Kowane Gauta 23-10-2019 Download now A yi sauraro lafiya
Wata kungiyar ‘yan kasuwar Arewa wadanda mambobinsu ke harkar tufafi sun koka ga yadda suke asarar miliyoyin kudade sakamakon rufe boda da gwamnati tarayya tayi....
Inda Ranka na ranar Laraba 23 10 2019 tare da Nasiru Salisu Zango. Download Now A yi sauraro lafiya
An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...